Barka da zuwa india hausa tv wanan shafin zamu na kawo muku sabin finafinan india fassarar Hausa na algaita da sultan zaku iya samun duka jerin fina finan da suke fitowa kasuwa a cikin group namu na Telegram kullum guda uku a cikin wata daya muna kawo films guda 90 zuwa 100. Duk mai bukatar sabin india fassarar hausa zai iya mana magana ta whatsapp domin samun kowane fassarar hausa akan lokaci.
YADDA ZA KU DINGA SAMUN FINA-FINAN ALGAITA DUBSTUDIO A WAYOYINKU
😞 Masoya Algaita Dubstudio suna yawan Qorafin cewar basa iya samun fassarorin Algaita Dubstudio idan sun nema a yanar gizo (internet), hakan ce tasa nayi tunanin yin rubutu domin na fayyace musu hanyoyin da za su bi wurin samun fassarorin Algaita Dubstudio da sultan films factory. E.t.c (sababbi da tsofaffi).
Akwai Hanyoyi kusan Biyu ko Uku da ake samun fassarorin Algaita Dubstudio, amma zan fada muku wacce tafi sauqi a cikinsu wato Telegram Group Na VIP ANA BIYAN 2500# DUK WATA
Da farko, Telegram wata kafa ce ta sada zumunta (social media) da mutane suke yawan amfani da ita, don zan iya cewa a yanzu ban ga kafar sada da ta kai ta abubuwan amfani ba a cikinta.
Matakan da za ku bi wurin samun fassarorin Algaita Dubstudio da sultan:
- Da farko za ku je ku dauko wannan Manhaja ta Telegram a Playstore (Android) ko Appstore (IOS), ko kuma kuyi amfani da Browser 🌐.
- Bayan kun sauke shi a wayoyinku📱, sai ku bude manhajar ku saka lambar wayarku ku bude shi kamar yadda kuka buda shafinku na WhatsApp.
- Bayan kun kammala bude (sai ta) shafinku a wannan Manhaja sai ku tafi wurin nema (searching). Za kuga nayi alamar wurin a jikin hotunan dake Qasa.
- Sai ku rubuta “INDIA HAUSA TV” a wurin, za kuga wani shafi (account) da suna “MUHAMMAD ZUBAIRU” ya bayyana.
- Sai ku danna sunan nashi ku yi mai sallama yadda Addini ya tanada sannan ku fada masa kuna buQatar fassarar Algaita Dubstudio Ko sultan ne.
- Zai tambayeku wacce daga ciki, sai ku fada masa kuna son shiga group na Telegram VIP wanda ake biyan kudi. Zaku tambaya ACC. Da ake tura kudin register sai kayi regista a saka ka cikin group.
- Kuna tura mai shaidar, shi kuma nan take zai duba ingancinta ya gani tabbas an turo kudin, yana tabbatarwa zai sambado muku fassarar.
- Za ku ga fassarar tazo a matsayin ‘File’ to sai ku danna sunan wannan fassara da ya turo muku, za kuga alamar ta fara downloading da kanta. A jiki zai nuna muku Data nawa zai sambade kafin ya sauka.
- Yana kammala downloading sai ku danna wasu digo (dot) guda uku daga gefen dama a sama a jikin wannan fassarar da aka turo muku, to sai ku danna wannan wurin.
- Za kuga ya baku ya baku wasu alamomi, sai ku duba a tsanake daga cikinsu akwai wanda aka rubuta “Save to Download”, sai ku danna wannan.
- Za kuga ya fara tafiya yana saving da kansa izuwa wayoyinku har ya kai 100%. Shikenan yana kammalawa zai suna nuna muku “File save to Download”.
- Sai ku fito ku shiga Player da kuke amfani da ita wurin kallo sai ku nemo Folder 📂 da aka rubuta “Download” ku bude ta, anan za ku tarar da wannan fassara da kuka sauke.
- Shikenan sai a bude a fara sheQe kallo
(Domin Qarin Bayani ku duba hotunan da na maQala su tare da wannan rubutun) Ga wadanda basu gane ba, za su iya bayyana mun ni kuma insha Allahu zan yi musu bayani dalla-dalla yadda za su gane.
Tsarinmu na VIP Indian Hausa fassara (N2500) domin shiga, Akullum Fina-Finai guda 3
Guda 90 Akowani wata (Akwai Garabasan Fina-Finai guda Dubu 3) Kyauta a Telegram.
+2347066419199 Muhammadu zubairu
+2348149610055 Bibzaria