Barka da zuwa india hausa tv wanan shafin zamu na kawo muku sabin finafinan india fassarar Hausa na algaita da sultan zaku iya samun duka jerin fina finan da suke fitowa kasuwa a cikin group namu na Telegram kullum guda uku a cikin wata daya muna kawo films guda 90 zuwa 100. Duk mai bukatar sabin india fassarar hausa zai iya mana magana ta whatsapp domin samun kowane fassarar hausa akan lokaci.
JADAWALIN FASSARORIN ALGAITA DUKA WADANDA SUKA FITO KASUWA
1. YAKI DA RASHIN ADALCHI
2. DAN TAWAYE
3. MUNNA
4. NEMAN DUNIYA
5. DAN BASAJA
6. KO’OHO
7. MAI TABARGAZA
8. RAINA KAMA
9. MASHEKI
10. ZAKIN ZAKUNA
11. HATSABIBI
12. DAMISA
13. BARKONO
14. MAI TAURIN KAI
15. MAI KISHIN KASA
16. SARKA
17. BAKIN RIJIYA
18. MAI GASKIYA
19. MARA TSORO (DABAANG)
20. ZUBAR JINI
21. CHAKWAKIYA
22. IZZAR MULKI
23. BABBAN YARO
24. MARAR TABBAS
25. BABBAN YAYA
26. GIDAN KURKUKU
27. INUWA
28. MASS
29. NINJAN KISA
30. SURYA UBAN DABA
31. KISAN GILLA
32. YAKIN KWATO ƳANCI
33. KARON BATTA
34. DOLAYE UKU
35. GADARA
36. SHUGABA
37. KADDARA
38. ASHOK MADAKIN KATTI
39. KUNAMA
40. NAMIJIN ZAKI
41. BIRNIN MATSAFA
42. TARIHIN ANNABI YUSUF
43. TSOHUWAR GABA
44. GABAR GADO
45. TAKUNKUMI
46. MAI ADDA
47. MAKASHIN MAZA
48. FUSATACCE
49. HANYAR MADARAS
50. SANSANI
51. BOTORAMI
52. TARKO
53. GHAJINI
54. DODON ƳAN GATARI
55. SOYAYYAR BEBAYE
56. SA MAZA GUDU
57. BANZA FALALU
58. HATSARI DA RAI
59. SOJA
60. KANSAKALI
61. MAKAHON SO
62. MALIN
63. SHARI’A SABANIN HANKALI
64. MAI KASHI
65. JUYIN JUYA HALI
66. RUWA A JALLO
67. 300 SPATA
68. ZOBEN SIHIRI
69. GARARRIYAR SOYAYYA
70. ZAKI KO DAMISA
71. KOMAI TA FANJAMA
72. ANNOBA
73. MAI SUBURBUDA
74. POLICE ƊAN TA’ADDA
75. HANZARI
76. SANGAMI
77. GOSULO
78. MAI LASISI
79. JARUMAN ƘASA
80. FARCEN GUMURZU
81. GASKIYA ƊAYA CE
82. FUSKA BIYU
83. RUKON AMANA
84. BADAƘALA
85. TSANANIN SO
86. HAMAGAWA
87. GARUJE
88. ZAKIN MATA
89. AJ SARKIN ASKA
90. ƊAN MANYA
91. CHAKWAKIYAR AURE
92. ƘALUBALE
93. JAHADI
94. YAƘI DA CIN HANCI
95. SHAHARA
96. ‘YAN GARGAJIYA
97. TAFIYAR AJALI
98. JININ SARDAR
99. RAMIN KARYA
100. KWANTON ‘BAUNA
101. MASHI
102. UBAN ZUGA
103. SOYAYYAR MAHAIFI
104. AKASI
105. GARDAMAMME
106. UKUBAR MATA
107. ZARGI (morah)
108. FARMAKIN ADALCHI
109. JAMI’IN TSARO
110. JANWAAR (dabba)
111. KIRIKOU
112. MACHASKALI
113. SAI NA RAMA
114. TAWAGAR MAKARYATA
115. TAWAGAR TANTIRAI
116. DOKA DA ODA
117. BARA’AR ‘YAN TAWAYE
118. KETA IYAKA
119. ASHOW SADAUKI
120. HARƘALLA (The Expandables)
121. ZAZZAFA
122.CHAKWALKWALIN CHAKWAKIYA
123. KAUNAR ZUCIYA
124. JAMI’IN SIRRI
125. ATTAJIRI
126. AHALIN DAMBE
127. YAN UKU
128. JIGON TALAKAWA
129. BURIN ZUCIYA
130. MAYAUDARI
131. SIYASA AKIDA
132. MIZANI
133. BIRNIN TARIHI
134. GADAR ZARE
135. IKON SHARRI
136. IZINI
137. TAQADARI
138. QAUNA BIYU
139. SANSANIN ARTABU
140. JAMI’AN TAKIFE
141. JAN WUYA
142. MAGE A CIKIN DOGAYE.
143. BAKAR ANIYA
144. MAZANTAKA
145. JAMI’IN KARIYA
146. CHAKWAKIYA MAI ZAFI
147. KAFCEN FANSA
148. MUGUN GANI
149. SABABI
150. DAMBEN MAZA
151. HIKAYA
152. DAMBU
153. KWARIN GWIWA
154. KOMAR HUKUMA
155. JA GABA
156. DODON SU
157. SARKIN RUWA
158. TARTSATSI
159. GAGARE
160. ZAFIN HANNU
161. DAN ADAM BUTULU
162. MUNNA MAZARI
163. UWAR WATSI
164. SHARRIN CIKIN GIDA
165. ZAKARAN GASA
166. AKAFTA
167. KARAR KWANA
168. MALIN FITA NA 07
169. DAURIN TALALA
170. TSAGERA
171. ZAKI
172. KUKAN KURA
173. DAN RIGIMA
174. RUWAN KIBAU
175. TIYAGAS
176. GAREJI
177. SADAUKIN YAKI
178. GATSALI
179. KWAMUSHE SU
180. FASHIN MAGARKAMA
181. JAGORA
182. AMANAR TALAKA
183. KAIFIN FANSA
184. SOJAN TAKIFE
185. GARWASHI
186. ALMAKASHI
187. MASAUKIN UKUBA
188. TARNAKI.
189. RUNDUNA
190. KANGARA
191. ZAMANI
192. KARFIN JARI
193. KITIMURMURA
194. DAN DAMISA
195. TURJIYA
196. BADALI
197. FASA KWANYA
198. TARIHIN UMAR (R.A) 1-31
199. MAGAUTA
200. ZUCIYA
201. ZAQAMIN SO
202. JAGWAL
203. YANAR FIKIRA
204. YANKAN QARFE
205. ZARAFI
206. ‘YAN BUNDIGA
207. BOKAN YAQI
208. GUNJI
209. QURI’AR ZINARE
210. SAMBADEBADE
211. MAI GAYYA
212. A BUSA
213. UBAN GIDA
Wadannan sune fina-finan da Kamfanin Algaita Dubstudio ya fassara tun farko fara yin fassara.
Shin a Cikin Su wanne ne ba kwa gajiya Da Kallon sa??
✍️[Dan QwaQur]